BREAKING: Borno: Boko Haram na Warware Aikin Jami’an Tsaro, Ta Kashe Manoma 90 cikin Watanni
Mayakan Boko Haram da ISWAP sun kai munanan hare-hare a yankin tafkin Chadi, suka kashe manoma da masunta akalla 90A ranar 15 ga Mayu, 2025, mayakan ISWAP sun kai hari a wata gona, kuma sun hallaka kashe akalla manoma 50 da jikkata wasuAmnesty International ta bukaci gwamnati ta dauki… Borno: Boko Haram na Warware Aikin … Read more