BREAKING: Kwankwaso Ya Gama Yanke Shawara Kan Jam’iyyar da Zai Koma kafin 2027? An Samu Bayani
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya ƙaryata raɗe-raɗin da ke yawo cewa yana shirin sauya sheka zuwa wata jam’iyya kafin 2027Ɗan takarar shugaban ƙasa na NNPP a zaɓen 2023 ya ce sanarwar da aka jingina masa ƙarya ce da ba ta da tushe ballantana makamaKwankwaso ya… Kwankwaso Ya Gama Yanke Shawara Kan … Read more