BREAKING: Adadin Wuraren Cajin Ababen Hawa Masu Aiki Da Lantarki Na Sin Ya Karu Da 47.6% A Shekara
Jami’in hukumar lura da makamashi ta kasar Sin Zhang Xing, ya ce ya zuwa karshen watan Maris da ya gabata, adadin wuraren cajin ababen hawa masu aiki da sabbin makamashi da aka kakkafa a sassan kasar ya karu da kaso 47.6 bisa dari a shekara, a gabar da kasar ke ta fadada yawan… Adadin Wuraren … Read more