BREAKING: Gidauniyar Mangal Ta Dauki Nauyin Yi Wa Mutum 12,300 Masu Cutar Kaba Aiki A Katsina
Akalla mutum 12,300 masu dauke da cutar kaba gidauniyar Alhaji Dahiru Mangal ta yi wa aiki kyauta a Jihar Katsina. Kamar yadda daya daga cikin ‘yan kwamitin amintattu na gidauniyar, Malam Hussaini Kabir ya shaida wa manema labarai a Katsina a lokacin kaddamar da aikin tiyatar kashi… Gidauniyar Mangal Ta Dauki Nauyin Yi Wa Mutum … Read more