BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Kai Munanan Hare Hare a Sokoto, an Samu Asarar Rayuka
Wasu ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hare-haren ta’addanci a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin NajeriyaƳan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba a hare-haren da suka kai cikin ƙauyuka guda ukuMiyagun dai sun riƙa shiga… ‘Yan Bindiga Sun Kai Munanan Hare … Read more