BREAKING: Yadda Ake Hada Danderun Kaza
Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata. A yau shafin namu zai kawo muku yadda ake hada Danderu: Abubuwan da za ki tanada: Kaza, kayan yaji, Tattasai ko taruhu duk wanda kika fi so,… Yadda Ake Hada … Read more