Mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro na ƙasa (NSA), Mallam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa ƴan ta’adda da masu aikata laifuka sama da 13,500 ka kashe su a duk faɗin Nijeriya tun lokacin da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki a watan Mayun 2023.
A wani taron jam’iyyar…
Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu …C0NTINUE READING HERE >>>>