BREAKING: Ƴan Ta’adda Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Jami’in Shige Da Fice Da Fasinjoji 2 A Yobe

Wasu waɗanda ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram ne sun yi garkuwa da tsohon jami’in hukumar shige da fice, Sheikh Gaji Maina Kara, da wasu fasinjoji biyu a hanyar Biu-Damaturu a jihar Yobe.

Majiyoyi masu inganci daga cikin dangin sun tabbatar da cewa harin ya faru ne da safiyar…

Ƴan Ta’adda Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Jami’in Shige Da Fice Da Fasinjoji 2 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment