BREAKING: Ƴan Ta’addan Lakurawa Sun Kashe Ƴan Bijilanti 11 A Sokoto

Wani mummunan farmaki da ‘yan ta’addan Lakurawa suka kai a yankin Tangaza na jihar Sokoto ya yi sanadiyar mutuwar jami’an tsaro na sako su 11 , yayin da wasu suka ɓace.

An fara samun rahoton kashe mutane biyu a ranar Juma’a, amma adadin ya ƙaru bayan da aka gano wasu…

Ƴan Ta’addan Lakurawa Sun Kashe Ƴan Bijilanti 11 A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment