Ɗan majalisar da ke wakiltar mazaɓar Kebbe/Tambuwal a majalisar wakilai, Honarabul Abdussamad Dasuki, ya ƙaddamar da shirin karfafawa mata da Naira miliyan 10 a Sakkwato.
Shirin na masu ƙananan sana’oi na da manufar bunƙasa ɗorewar sana’o’in da mata suke a kai wanda mata…
Ɗan Majalisa Ya Tallafawa Mata 400 A Sakkwato …C0NTINUE READING HERE >>>>