Ɗan wasan gaban Super Eagles da Nottingham Forest, Taiwo Awoniyi, na samun kulawar likitoci bayan an yi masa tiyata a ciki, sakamakon rauni da ya samu yayin wasansu da Leicester City.
Awoniyi, mai shekaru 27, ya bugu da turken raga a wasan da suka tashi 2-2 ranar Lahadi.
Bayan jin…
Ɗan Wasan Super Eagles Na Tsaka Mai Wuya Bayan An Yi Masa Tiyata …C0NTINUE READING HERE >>>>