Ministan ayyuka, Dave Umahi, ya nemi tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi, da ya haɗa kai da gwamnonin Kudu maso Gabas wajen marawa Bola Tinubu bayaDave Umahi ya ce yankin Kudu maso Gabas na amfana da manyan ayyuka da kulawa daga gwamnatin Bola Tinubu fiye da yadda aka…
2027: Ana Neman Obi Ya Yi Watsi da Hadaka da Atiku, Ya Shiga Tafiyar Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>