Ladipo Johnson ya musanta cewa rikici ne ke addabar jam’iyyar NNPP, yana mai cewa sauya sheka da ƙirƙirar bangarori ba sababbin abubuwa ba ne a siyasaKakakin tsagin NNPP ya ce harin siyasa da ake kai wa jam’iyyar wani ɓangare ne na ƙoƙarin lalata mata tafiya, musamman daga wasu…
2027: NNPP Ta Ce Kwankwaso zai fi Yi wa Tinubu Amfani a kan Ganduje …C0NTINUE READING HERE >>>>