Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya yi watsi da ikirarin cewa, yana shirin komawa jam’iyyar adawa ta PDP.
Ganduje ya bayyana cewa, PDP ta mutu yayin da APC ke shirin samun gagarumar nasara a zaben 2027.
Hakan dai ya biyo bayan ikirarin da tsohon gwamnan jihar…
2027: PDP Ta Mutu, APC Na Shirin Sake Yin Nasara …C0NTINUE READING HERE >>>>