An gano Hamdiyya Sidi Sharif a babban asibitin Bakura da ke Zamfara cikin mawuyacin hali, bayan ta ba ce ranar Talata a SokotoLauyanta, Abba Hikima, ya ce an sace ta ne a Sokoto lokacin da ta fita sayo kayan miya, kuma yanzu haka jami’an tsaro na tare da itaAmnesty International ta nemi…
A Ƙarshe, An Gano Hamdiyya a Zamfara, An Faɗi Halin da Take Ciki …C0NTINUE READING HERE >>>>