Mataimakin gwamnan Taraba, Alhaji Aminu Alkali, ya dawo Jalingo bayan kusan watanni hudu yana jinya a Abuja da kasar MasarAn ce jirgin haya ne ya sauke shi a Filin Jirgin Danbaba Suntai da misalin karfe 1:40 na rana, ba tare da sanar da ’yan jarida baMai magana da yawun gwamna,…
A ƙarshe, bayan Fargabar Halin da Yake Ciki, Mataimakin Gwamnan Taraba YA Dawo Gida …C0NTINUE READING HERE >>>>