Asibitin ƙashi na ƙasa da ke Jos zai fara aiki bayan shekaru huɗu da kafuwa, inda za a fara duba marasa lafiya daga ranar TalataShugaban asibitin ya ce asibitin na ɗaya daga cikin asibitoci uku da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shiyyoyi uku na NajeriyaAn rahoto cewa…
A Karshe, An Fara Duba Marasa Lafiya a Babban Asibitin da Buhari Ya Kafa a Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>>