Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya shaida cewar dukkanin shirye-shiryen yin gyaran fuska ga dokar zabe zai kammalu kafin lokacin zabukan 2027.
Ya shaida hakan ne a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Litinin, ya karyata jita-jitan da…
A Tsammaci Garambawul Ga Dokar Zabe Kafin Zaben 2027 — Shugaban INEC …C0NTINUE READING HERE >>>>