Idan kin gama haila, akwai wasu abubuwa da za ki yi don tsafta da tsarkaka:
Yin Wankan Tsarki (Ghusl)
Bayan kin gama haila, dole ne ki yi wankan tsarki kafin ki dawo ibada kamar Sallah da Azumi. Ga yadda ake yi:
Ki fara da niyya a zuciyarki. Ki wanke hannayenki sau uku. Ki wanke…
Abin Da Ya Dace Ki Yi Yayin Haila Da Bayan Kin Gama? …C0NTINUE READING HERE >>>>