BREAKING: ADC: Hadakar Su Atiku Ta Karyata Zaben Jam’iyyar da za a Taru don Kayar da Tinubu

Hadakar Atiku Abubakar ta nesanta kanta daga rahotannin cewa ta amince da jam’iyyar ADC a matsayin dandalin takararta a zaben 2027 Ta bayyana cewa ana ci gaba da laluben jam’iyyar da za a yi amfani da ita wajen tabbatar da APC ba ta koma mulki ba bayan babban zabe mai zuwaMai magana…

ADC: Hadakar Su Atiku Ta Karyata Zaben Jam’iyyar da za a Taru don Kayar da Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment