BREAKING: ADC: Za a Tara Kuri’u Miliyan 35 domin Fatattakar APC da Tinubu a 2027

Jam’iyyar ADC ta ce tana shirin tara masu kada kuri’a miliyan 35 don kawar da jam’iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu idan ya tsaya takara a 2027Shugaban jam’iyyar na kasa, Ralphs Okey Nwosu ne ya bayyana haka yayin wani muhimmin taron da ADC ta shirya a birnin tarayya AbujaADC ta…

ADC: Za a Tara Kuri’u Miliyan 35 domin Fatattakar APC da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment