Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta fara gudanar da aikin hajjin shekarar 2025 a hukumance inda tawagarta ta musamman ta tashi zuwa kasar Saudiyya. Tawagar wacce ta kunshi manyan jami’an gudanarwa da kuma manyan jami’an kungiyar likitocinta ta kasa, sun bar Abuja ne a ranar Litinin…
Aikin Hajjin 2025 Ya Fara A Hukumance Yayin Da Tawagar NAHCON Ta Musamman Ta Tashi Zuwa Makkah …C0NTINUE READING HERE >>>>