Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya musanta wani bidiyo da ya yadu wanda ke nuna wai ana gudanar da gangamin siyasa don neman goyon bayan takararsa ta shugaban kasa a shekarar 2027. Ya bayyana hakan a matsayin “abu mara ma’ana” da kuma aikin “marasa hankali da masu…
‘Aikin Yan Uba Ne’ — Yahaya Bello Ya Karyata Zargin Sha’awar Takarar Shugaban Kasa A 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>