BREAKING: “Akwai Gagarumar Matsala,” Jonathan Ya Yi Magana kan ‘Shirin’ da Ake Zargin APC Ta Kinkimo

Goodluck Jonathan ya hango haɗarin da ke tunkaro Najeriya matuƙar ƴan siyasa suka mayar da ƙasa mai mulkin jam’iyya ɗayaTsohon shugaban kasar ya ce maida Najeriya ƙasa da jam’iyya ɗaya ke mulki don cika burin wasu ƴan siyasa ba alheri ba neYa ce idan akwai bukatar sauya tsarin…

“Akwai Gagarumar Matsala,” Jonathan Ya Yi Magana kan ‘Shirin’ da Ake Zargin APC Ta Kinkimo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment