BREAKING: ‘Allah Ya Isa,’ Shugaban PDP Ya Kausasa Harshe kan Zargin Yiwa APC Aiki

Shugaban PDP na riko, Ambada Umar Iliya Damagum ya ce ba ya da hannu a wani yunkuri na taimaka wa APC domin rage karfin jam’iyyarsaAmbasada Damagum ya fusata sosai, inda ya ce dukkanin masu zarginsa da yiwa APC aiki na son bata masa suna da rage tasirinsa a PDP ne kawaiShugaban, ya…

‘Allah Ya Isa,’ Shugaban PDP Ya Kausasa Harshe kan Zargin Yiwa APC Aiki …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment