BREAKING: ‘Alo Tsiya, Alo Danja,’ Abdullahi Abbas Ya Ce APC za Ta Kwaci Mulkin Kano

Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya sake yin kalaman tada kura game da zaben jihar, yana zargin gwamnatin Abba Kabir Yusuf da cutar da jama’aA cikin wani bidiyo, Abbas ya ce dole APC ta lashe zabe, koda ana alo tsiya, yana mai cewa ba za su yarda Kwankwasiyya ta sake yin nasara…

‘Alo Tsiya, Alo Danja,’ Abdullahi Abbas Ya Ce APC za Ta Kwaci Mulkin Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment