Shugabar sabon bankin samar da ci gaba na NDB Dilma Rousseff, ta ce kokarin da kasar Amurka ke yi na warware tarin matsalolinta, da matakan babakere da kudin kasar dala ta haifar ba zai haifar da da mai ido ba. Maimakon hakan, matakin zai kara illata Amurkan ne kawai.
Rousseff,…
Amurka Ba Za Ta Cimma Nasara Ta Hanyar Yakin Cinikayya Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>