BREAKING: An Bayar Da ₦95m Ga Iyalan Maharba Da Mutanen Da ‘Yan Ta’adda Suka Kashe A Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayar da miliyan ₦95 ga iyalan maharba 23 da mutanen gari 10 da ‘yan bindiga suka kashe a ƙaramar hukumar Alkaleri.

Rabon ya zo ne bayan harin da ‘yan fashin daji suka kai a dajin Mansur ranar 4 ga Mayu, inda suka kashe maharba da ke sintiri…

An Bayar Da ₦95m Ga Iyalan Maharba Da Mutanen Da ‘Yan Ta’adda Suka Kashe A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment