BREAKING: An Cafke Mai Garkuwa Da Mutane A Sansanin Alhazan Abuja

Jami’an tsaro sun kama Yahaya Zango, wanda ake zargi da garkuwa da mutane a sansanin alhazai na babban birnin tarayya Abuja a ya yin tantance alhazan da za su tashi zuwa ƙasa mai tsarki domin gudanar da aikin hajjin bana.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewar jami’an tsaro a…

An Cafke Mai Garkuwa Da Mutane A Sansanin Alhazan Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment