BREAKING: An Gano Kofin Gasar Zakarun Turai Na Mata Bayan Sace Shi Da Aka Yi

‘Yansandan Kasar Portugal sun sanar da cewa an dawo da kofin gasar Zakarun Turai na mata bayan an sace shi a filin wasa na Jose Albalade da ke Lisbon, filin wasan nan ne za a buga wasan karshe da za a yi tsakanin masu rike da kofin gasar Barcelona da Arsenal.

Satar ta faru ne a…

An Gano Kofin Gasar Zakarun Turai Na Mata Bayan Sace Shi Da Aka Yi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment