Dakarun Operation Safe Haven sun yi nasarar kwato shanu fiye da 1,000 da aka sace, tare da kashe ‘yan bindiga biyu a wani arangama da suka yi da su‘Yan bindigar da suka haura 60, dauke da bindigogi da suka hau babura 30, sun kutsa daga jihar Filato zuwa wani kauyen Fulani a Taraba…
An Gwabza Fada tsakanin Sojoji da Barayi a Filato, an Kwato Shanu Sama da 1,000 …C0NTINUE READING HERE >>>>