BREAKING: An Kaddamar Da Yankin Gwajin Aikin Gona Da Sin Ta Gina A Zimbabwe

An kaddamar da wani yankin gwajin aikin gona da Sin ta tallafa wajen ginawa a gundumar Shamva ta lardin Mashonaland na tsakiyar kasar Zimbabwe da zummar inganta samar da amfanin gona ga manoman kauyuka.

Yankin wanda aka kaddamar jiya Laraba, shi ne irinsa na biyu da masana aikin gona…

An Kaddamar Da Yankin Gwajin Aikin Gona Da Sin Ta Gina A Zimbabwe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment