An jima ba a kalli wasa mai zafi da kayatarwa kamar wanda aka buga yau tsakanin Inter Milan da Barcelona a filin wasa na San Siro dake birnin Milan ba, duba da cewar duka kungiyoyin biyu babu kanwar lasa a cikinsu a bangaren taka leda.
Kamar wasan farko yau ma an tashi da ci 3-3 a…
An Kai Ruwa Rana Yayin Da Inter Ta Koro Barcelona Gida …C0NTINUE READING HERE >>>>