An kama wata amarya mai suna Saudat a Jihar Kano bisa zargin kashe mijinta, Salisu, bayan kwana tara kacal da aurensu.
Lamarin ya faru ne da daren Litinin a unguwar Farawa, kwanaki kaɗan bayan da aka ɗaura aurensu a ranar Lahadi, 27 ga watan Afrilu, 2025.
Rahoton wani gidan rediyo…
An Kama Amarya Kan Zargin Kashe Mijinta Bayan Kwana 9 Da Aurensu A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>