Hukumomin tsaro a ƙasar Saudiyya sun kama wasu mata biyu da ake zargin mata da kuma mahaifiyar ƙasurgumin ɗan bindiga, Ado Aliero da ake nema ruwa a jallo a Nijeriya.
An kama matan ne a birnin Madina, inda ake zargin suna zaune ta hanyar amfani da sunayen bogi.
Majiyoyi sun bayyana…
An Kama Mata Da Mahaifiyar Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Ado Aliero A Saudiyya …C0NTINUE READING HERE >>>>