BREAKING: An Kona Gidaje, Rumbunan Abinci a Sabon Rikici tsakanin Tiv da Jukun a Taraba

Wasu da ake zargin Jukun ne sun kai hari garin Dekeh da ke kan hanyar Wukari–Kente, inda suka kone gidaje 15 tare da harbin wani dan kauyenRikicin da ya faru da misalin karfe 1:00 na dare ya sake tayar da hankali a tsakanin al’ummomin Tiv da Jukun masu takun saka kan filaye a…

An Kona Gidaje, Rumbunan Abinci a Sabon Rikici tsakanin Tiv da Jukun a Taraba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment