BREAKING: An Kwato Bindigar Harbo Jirgin Sama wajen ‘Yan Ta’addan ISWAP a Borno

Mayakan CJTF da ke aiki da rundunar Operation Hadin Kai sun dakile harin ‘yan ta’adda a garin Izge, Gwoza, jihar BornoSun kashe mayakan ISWAP guda uku tare da kwato bindigar harbo jirgin sama da babura uku da ‘yan ta’addan ke amfani da suRahotanni sun tabbatar da cewa babu asarar rayuka…

An Kwato Bindigar Harbo Jirgin Sama wajen ‘Yan Ta’addan ISWAP a Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment