Wani dan gwagwarmayar siyasa, Theo Agada, ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya sauke daya daga ministocinsa daga Arewa Agada ya bayyana cewa ministar al’adu da kirkire-kirkire, Hannatu Musa Musawa ba ta taka rawa ba tun da aka nada taDuk da suka da ake yi mata, Musawa ta ce…
An sake taso Tinubu a gaba da ya yi gaggawar fatattakar minsitarsa daga Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>>