BREAKING: An Shiga Tashin Hankali da Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Sume ana tsaka da Taron APC

Magoya bayan APC sun shiga firgici da tashin hankali da shugaban karamar hukumar Bariga ta jihar Legas, Kolade Alabi ya sume a wurin taronKolade, wanda shi ne shugaban kungiyar shugabannin ƙananan hukumomi (ALGON) ya yanke jiki ya faɗi a taron masu ruwa da tsakin APC a LegasAn ruwaito…

An Shiga Tashin Hankali da Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Sume ana tsaka da Taron APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment