Kaduna – Alhaji Ramalan Yero, mahaifin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramadan Yero ya riga mu gidan gaskiya.
Gwamnan jihar Kaduna mai ci, Malam Uba Sani ne ya tabbatar da rasuwarsa yau Litinin, 12 ga watan Mayu, 2025.
Gwamna Uba Sani ya kuma miƙa sakon ta’aziyya da alhinik rasuwar…
“An Yi Babban Rashi”: Mahaifin Tsohon Gwamnan Kaduna kuma Basarake Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>