BREAKING: Ana Fatan Ci Gaba Da Zurfafa Zumuncin Dake Tsakanin Sin Da Senegal

Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya gode wa kasar Sin, dangane da gudummawar da ta bayar a fannin raya tattalin arziki da zamantakewar al’ummar kasarsa. Ya ce, kasar Senegal ta dauki kasar Sin a matsayin abokiya mafi muhimmanci bisa manyan tsare-tsare, kuma tana fatan…

Ana Fatan Ci Gaba Da Zurfafa Zumuncin Dake Tsakanin Sin Da Senegal …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment