Ƴan ta’addan ISWAP sun sake kai farmaki sansanin sojoji a ƙaramar hukimar Kala-Balge da ke jihar Borno da tsakar dareAn ruwaito cewa maharan sun kusa sansanin sojin ne da misalin karfe 12:00 na daren yau Talata, sun kashe sojoji biyarDuk da rundunar sojin Najeriya ba ta ce uffan ba…
Ana tsaka da Jimami, Ƴan ISWAP Sun Sake Kai Kazamin Hari kan Sojojin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>