BREAKING: Artabu Tsakanin ‘Yan Bindiga Da ‘Yan Banga Ya Ci Rayuka Da Dama A Bauchi

Kusan ‘yan Banga 10 ne suka rasa rayukansu yayin da ‘yan bindiga suka yi musu kwantan-ɓauna a dajin Mansur da ke yankin Duguri/Gwana a ƙaramar hukumar Alkaleri da ke jihar Bauchi a ranar Lahadi.

 

‘Yan bindigar dai sun farmaƙi ‘yan Bangan da suka fito daga gundumomin Duguri…

Artabu Tsakanin ‘Yan Bindiga Da ‘Yan Banga Ya Ci Rayuka Da Dama A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment