BREAKING: Ayyuka 11,122 da Ake Zargin ‘Yan Majalisar Tarayya Sun Cusa a Kasafin Kudin 2025

BudgIT ta zargi ‘yan majalisar tarayya da cusa ayyukan da darajarsu ta kai N6.93trn a kasafin 2025 ba tare da cikakken bayani baRahoton ya ce an cusa ayyuka 11,122 ciki har da manyan ayyuka 238 da kowanne ya haura N5bn, wanda ko kadan ba su da amfani ga kasaBudgIT ta ce wasu…

Ayyuka 11,122 da Ake Zargin ‘Yan Majalisar Tarayya Sun Cusa a Kasafin Kudin 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment