BREAKING: Ba EFCC Ke Tsare da Ni Ba: Mele Kyari Ya Karyata Jita-Jitar EFCC Ta Yi Masa Kamun Kazar Kuku

Tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, ya musanta labarin da ke cewa EFCC ta kama shi ta kuma tsare shi kwanan nanYa bayyana cewa yana hutu ne bayan saukarsa daga mukami, kuma a shirye yake ya amsa kowace tambaya ta dokaKyari ya yi kira ga ‘yan jarida da su daina yada jita-jita da ke iya…

Ba EFCC Ke Tsare da Ni Ba: Mele Kyari Ya Karyata Jita-Jitar EFCC Ta Yi Masa Kamun Kazar Kuku …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment