BREAKING: ‘Ba Iyalan Aliero ba ne’: Sheikh Ya Ƙaryata Labarin Cafke Matar Ɗan Bindiga a Saudiyya

An ruwaito cewa an cafke wasu mata da tsohuwa da ake zargin mahaifiyar Ado Aliero da matarsa ne a SaudiyyaSheikh Musa Assadus Sunnah ya fito a bidiyo ya ƙaryata rahoton, yana mai cewa babu wata hujja da ke nuna suna da alaƙa da AlieroYa ce kafafen sada zumunta ne suka yada hotunan…

‘Ba Iyalan Aliero ba ne’: Sheikh Ya Ƙaryata Labarin Cafke Matar Ɗan Bindiga a Saudiyya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment