Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya sake nuna alamun zai fice daga jam’iyyar PDP gabanin babban zaɓen 2027Gwamna Eno ya ce a halin yanzun bai san wace jam’iyya zai koma ba a nan gaba, amma ya tabbatarwa al’ummar jihar cewa zai yi wa kowa adalciUmo Eno ya nanata cewa shi gwamna ne…
“Ba Ni da Tabbacin Ci Gaba da Zama a PDP,” Gwamna Ya Nuna Alamun Sauya Sheƙa kafin 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>