Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi ƙarin haske kan yadda ɓangaren ma’adanai na jihar ke tafiyaDauda Lawal ya bayyana cewa jihar Zamfara ba ta samun ko sisin kwabo daga fannin a halin yanzuSai dai, ya nuna shirinsa na bunƙasa fannin ta yadda jihar za ta riƙa samun kuɗaɗe…
“Ba sai Mun Jira FAAC ba”: Dauda Lawal Ya Fadi Shirin Daina Dogaro da Kudin Asusun Tarayya …C0NTINUE READING HERE >>>>