BREAKING: Babban Bankin Sin Zai Inganta Hidimomin Kudi Don Habaka Amfani Da Shi

Babban bankin kasar Sin zai aiwatar da jerin matakai da za su inganta hidimomin hada hadar kudi da nufin habaka yin amfani da kudi ga masu sayayya, a cewar wani rahoto da babban bankin kasar (PBOC) ya fitar a yau Juma’a.

 

Bisa ga rahoton manufofin hada hadar kudi na rubu’in farko…

Babban Bankin Sin Zai Inganta Hidimomin Kudi Don Habaka Amfani Da Shi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment