Wani limamin coci daga jihar Kogi, Fasto Adejola Babagbemi ya bayyana aniyarsa ta neman zama ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar YagbaBabban limamin ya sanar da shirinsa na tsayawa takarar ne a wurin taron ƙaddamar da ƙungiyarsa, wanda aka haɗa da bikin ƙarin shekararsa a AbujaYa ce…
Babban Malami Ya Tsunduma Siyasa, Ya Bayyana Kujerar da Zai Nema a Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>